BBC Hausa Labaran Duniya
Manyan labarai
Hotunan rayuwar Winnie Mandela
Ku kalli hotunan rayuwar jagorar yaki da wariyar launin fata, Winnie Mandela wadda ta mutu tana da shekara 81.
- 3 Aprilu 2018
Karanta muhimman labaranmu cikin sauki
Tsohuwar matar Mandela, Winnie, ta rasu, Abdul Fattah al-Sisi ya sake lashe zaben Masar, Turkiyya ta yi wa Isra'ila raddi kan Falasdinawa.
- 2 Aprilu 2018
Tsohuwar matar Mandela, Winnie, ta rasu
Tsohuwar matar marigayi Nelson Mandel, Winnie, ta rasu tana da shekara 81 a duniya.
- 3 Aprilu 2018
Hotunan yadda aka yi bikin Easter a fadin duniya
Hotunan yadda mabiya addinin Kirista suka yi bikin Easter a sassan duniya daban-daban.
- 2 Aprilu 2018
An kashe mutum 15 a Maiduguri
- 2 Aprilu 2018
Abdul Fattah al-Sisi ya sake lashe zaben Masar
- 2 Aprilu 2018
Ba mu sa Mantu ya yi mana magudin zabe ba – PDP
- 2 Aprilu 2018
Turkiyya ta yi wa Isra'ila raddi kan Falasdinawa
- 2 Aprilu 2018
'Dole mu saurari kasashen duniya' - Suu Kyi
- 2 Aprilu 2018
Na tuba da magudin zabe —Sanata Mantu
- 1 Aprilu 2018
Labarai na Musamman
Adikon Zamani: Illar tallace-tallacen 'yan mata
Filin adikon zamani na wannan makon ya tattauna kan illar da tallace-tallace kan yi ga rayuwar 'yan matan da ba sa zuwa makaranta.
- 31 Maris 2018
Wasanni
Damben Audu Argungu da Bahagon Jafaru
Sama da dambe 13 aka fafata a gidan wasa na Idris Dambarewa da ke Marabar Nyanya ta jihar Nasarawa, Nigeri.
- 1 Aprilu 2018
Shin Madrid za ta iya sake doke Juventus?
- 2 Aprilu 2018
Anthony Joshua ya doke Joseph Parker
- 1 Aprilu 2018
An sake kera mutum-mutumin Ronaldo
- 31 Maris 2018
Shirye-shiryenmu
Labaran Bidiyo
Yadda kuli-kuli ke kasuwa a Turai
- 28 Maris 2018
Tawagar Super Eagels a Landan
- 27 Maris 2018
Bikin bude katafaren offishin BBC a Lagos
- 26 Maris 2018
Damben Bahagon Musa da Dogon Washa
- 25 Maris 2018
Mujalla
Yadda za a rage tusa a jirgin sama
- 26 Maris 2018
Ko kun san tusa ta gagari likitoci?
- 26 Maris 2018
Dandalin Nishadantarwa
Majalisar Dinkin Duniya ta karrama Rahama Sadau
Fitacciyar jaruma Rahama Sadau ta nuna farin cikinta kan yabon da ta samu a bikin da aka gudanar a birnin New York na Amurka.
- 14 Maris 2018
Rahotanni na Musamman
Shin za a iya hana Tafkin Chadi kafewa?
Shin yunkurin da ake yi na janyo ruwa daga wani babban tafki a Afirka zai iya tsayar da kafewar da Tafkin Chadi ke yi cikin gaggawa?
- 1 Aprilu 2018
Kwatanta albashinku da na sanata a Najeriya
Wani dan majalisar dattawa ya tona asirin yawan kudin da yake samu shi da sauran takwarorinsa duk wata, batun da ya jawo ce-ce-ku-ce.
- 28 Maris 2018
Me ya sa ake korar jami'an diflomasiyyar Rasha?
Fiye da kasashe 20 ne suka amince kan korar jami'an diflomasiyyar Rasha don mayar da martani ga sanya guba da aka yi wa wani tsohon jami'in leken asirin Rashan a Birtaniya.
- 27 Maris 2018
Shirye-shirye na Musamman
Ra'ayi Riga: Shin jam'iyyar matasa za ta yi tasiri?
A karon farko a Nigeria, hukumar zaben kasar ta bai matasa damar kafa jam'iyyarsu.
- 30 Maris 2018
Hotuna
Hotunan abubuwan da suka faru a Najeriya makon jiya
Kashin da Najeriya ta sha a hannun Serbia da ci 2-0 a wasan sada zumunta da kuma ziyarar da Shugaba Muhammadu Buhari ya kai Lagos na cikin abubuwan da suka faru makon jiya.
Hotunan abubuwan da suka faru a Afirka makon jiya
Zababbun hotunan abubuwan da suka faru a Afirka a makon jiya.
Labaran TV
Labaran Talabijin
Ku kalli labaran talabijin a duk lokacin da ku ke bukata wanda mu ke gabatarwa daga ranar Litinin zuwa Juma'a da karfe takwas na dare a agogon GMT.