BBCHausa.com
Inglishi
Larabci
Faransanci
 
 
An sabunta: 22 Nuwamba, 2008 - An wallafa a 07:15 GMT
 
Timothy Geither kenan
Farashin hannayen jari ya tashi, biyo bayan rohotannin da ke cewa zababben shugaban Amurka zai nada shugaban babban bankin Amurika, Timothy Geither a matsayin sabon sakataren baitilmalin kasar.
 
YANAYI
 
Hasashe
Latsa nan don ganin yanayi a birane daban-daban.
 
 
SAKONNIN MASU SAURARO
Shugaba Paul Biya na Kamaru, mun ga irin naka salon mulkin, ka barwa wani ya taka nasa salon tunda ba gado bane.
Hannun jari a Citigroup, daya daga cikin bankunan da suka fi girma a duniya, sun fadi kasa warwas bayan rahotannin da ke cewa hukumar darektocin bankin tana tunanin hanyoyin da za ta inganta lafiyarsa.
 
A yayin da ake kara samun sheda ta illar da matsalar tattalin arziki ke yi wa kasashe mafiya wadata, kasar Sin ta ce tana daukar karin matakai da za su rage rasa aikin yi da kuma tunzurin jama'a a kasar.
 
 
 
 
 
Bayanan kasuwa:

Daraja

Bambanci
 FTSE 3780.96 -94.03
 Dow Jones
 Nasdaq 1384.35 +68.23
Rashin alhaki: akwai jinkiri a dukkan alkalumman kasuwa na akalla minti 15

 
  Game da mu|Tuntube mu
 
BBC Copyright Logo
 
^^ Koma sama
 
  Labarai | Yanayi
 
  BBC News >> | BBC Sport >> | BBC Weather >> | BBC World Service >> | BBC Languages >>
 
  Taimako | Tuntube mu | Tsare Sirri