Makomar filin jirgin sama na Kaduna
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Shin hada-hada zata dore a filin jirgin sama na Kaduna?

Ana ci gaba da batun makomar filin jirgin sama na Kaduna yayin da lokacin da aka tsaida domin sake bude filin jirgin sama na Abuja ke karatowa.