Shugaba Muhammadou Issouffou ne ya yi zargin cewa an yi yunkurin kifar da gwamnatinsa
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

An saki wadanda aka zarga da juyin mulki a Nijar

An sako wadanda aka zarga da yunkurin hambarar da gwamnatin Muhammadou Issouffou.