Mista Bary Bergers ya yi aiki a BBC Hausa daga 1974 zuwa 1999
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Mista Barry Burgess na zantawa da Ishaq Khalid

BBC Hausa ta cika shekaru 60 da kafuwa amma Mista Bary ya ce ba ta ci ta tsayawa ba.