Shekarata 50 ina sauraron BBC Hausa
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Malam Muhammad Bashir Abubakar ya je ofishin BBC na Abuja daga garin Mubi na jihar Adamawa

Sai dai kuma Malam Bashir ya ce abun da ya kamata sashen ya lura da shi a nan gaba shi ne fassara wa masu saurare abun da wasu 'yan Boko ko kuma wadanda ba su iya Hausa ba sosai.