Ra'ayi Riga: Annobar cutar Sankarau a Najeriya da makwabtanta
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Sankarau ta kashe mutane fiye da 300 a Najeriya kawo yanzu

Najeriya da Nijar da kuma Kamaru na fama da annobar sankarau.