Kwale-kwale ya kife da mutane 150
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Tuni an riga an ceto mutane kimanin 120

Al'amarin dai ya faru ne a jihar Kebbi da ke arewacin Najeriya