Kun san kasar da Taliban ke mulki?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kun san kasar da Taliban ke mulki?

BBC ta samu damar zuwa yankin Helmand, inda Taliban take iko da 85% domin ganin yadda rayuwa ta ke a can. A yanzu haka dai Taliban na fuskantar kalubale wajen shugabancin yankin.