Ashe Trump bai san wasu kasashen Afirka ba?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ashe Trump bai san wasu kasashen Afirka ba?

Shugaban Amurka Donald Trump ya nuna cewa bai san wasu kasashen Afirka ba bayan da ya a wurin taro da shugabannin kasashen Afirka ya ce kasar Nambia tana da ingantaccen kiwon lafiya. Watakila yana nufin Namibia ko Gambia ne?

Labarai masu alaka