Kun san kasuwar atamfofi ta London?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Da ma akwai kasuwar atamfa da shadda a London?

Kasuwar Liverpool ta Landan ta shahara ga ‘yan Afirka da ke ziyartar birnin domin sayan atamfofi da leshi, domin tsaraba ko kuma sari domin kasuwanci, abin da ya sa wasu ke kiranta kasuwar 'Kwarin' Landan.

Kuma 'yan Najeriya ne kan gaba wurin kai koma a wannan kasuwa kamar yadda za ku gani a wannan bidiyon:

Bidiyo: Bara'atu Ibrahim

Labarai masu alaka