Bikin auren Yarima William da Kate Middleton

An sabunta: 25 ga Fabrairu, 2012 - An wallafa a 19:14 GMT

Hoto: Hakkin mallaka 2010 Mario Testino

Bayanai da rahotanni da sharhi kan yadda bikin gidan sarautar Burtaniya ke gudana tsakanin Yarima William da amaryarsa Kate Middleton.

Amarya Kate Middleton da makusantanta za su kwana ne a jajiberen ranar daurin auren a babban Otel din Goring da ke Belgravia, a tsakiyar birnin London.

Bikin gidan sarautar Burtaniya na daga cikin abubuwan da aka fi tattaunawa tun lokacin da Yarima William ya sanar da aniyarsa ta aurar Kate Middleton.

Iyalan Kate Middleton sun kai korafi ga ofishin karbar koke na 'yan jaridar Burtaniya (PCC), kan zargin muzguna musu da wasu masu daukar hoto suka yi.

BBC navigation

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.