An sabunta: 15 ga Yuni, 2010 - An wallafa a 19:11 GMT

Achaba: A hana ko kada a hana?

Dan achaba a gidan mai a Najeriya

Dan achaba a gidan mai a Najeriya

Wasu gwamnatocin jihohi a Najeriya sun dauki matakin haramta, ko takaita sana'ar acaba ko okada, saboda a ganinsu, sana'ar na tattare da wasu hadurra.

Sai dai su 'yan acabar na kukan an take hakkinsu.

To ku fa, a ganinku ya kyautu a hana sana'ar ta acaba, ko kuma a'a?

Wannan shi ne batun da za mu yi muhawara a kai a shirinmu na Ra'ayi Riga na wannan makon.

Sai ku aiko mana da dan takaitaccen ra'ayinku, da kuma lambar wayarku, ko dai ta email a Hausa@bbc.co.uk, ko kuma ta wayar salula a kan wannan lamba: +4477 86202009, ko kuma ta dandalinmu na muhawara BBCHAUSA Facebook, a shafinmu na Internet, BBCHausa.com.

Ko kuma ku aiko mana da ra'ayinku ta gurbin da ke kasa:

Tuntube mu

* Yana nufin guraben da dole a cike su.

(Kada a zarta bakake dari biyar)

BBC navigation

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.