An sabunta: 19 ga Agusta, 2010 - An wallafa a 08:18 GMT

Ambaliyar ruwa a wasu kasashen Afrika

Mutane da dama sunyi asarar kayayyaki a ambaliyar ruwan

Mutane da dama sunyi asarar kayayyaki a ambaliyar ruwan

Yanzu haka dai wasu al'umomi a Najeriya da Nijar da Chadi dama sauran wasu kasashe a nahiyar Afrika, sun shiga halin kakanikayi sakamakon ambaliyar ruwa, a 'yan kawanakin da suka wuce.

Filin ra'ayi riga na wannan mako zai tautauna kan wannan matsalar da halin da wadanda abin ya shafa suke ciki da kuma matakan da ake dauka domin shawo kan matsalar.

Domin shiga cikin shirin sai ku aiko mana da ra'ayinku a takaice, da kuma lambobin wayoyinku ta wannan lamba: 44 77 86 20 20 09, ko ta email a hausa@bbc.co.uk, ko kuma ta dandalinmu na musayar ra'ayi da muhawara, wato bbchausa facebook, a shafinmu na Internet, a BBCHAUSA.COM.

Zaku kuma iya tuntuban mu ta wannan shafin

Tuntube mu

* Yana nufin guraben da dole a cike su.

(Kada a zarta bakake dari biyar)

BBC navigation

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.