An sabunta: 25 ga Agusta, 2010 - An wallafa a 13:58 GMT

Ra'ayi Riga: Tabarbarewar Illimin Sakandare a Najeriya

Daliban makarantan Sakandare

Daliban makarantan Sakandare

A makon daya gabata ne Hukumar dake tsara jarabawa ta Afrika ta yamma wato WAEC, ta fitar da sakamakon jarabawa da 'yan sakandare suka rubuta domin neman shiga makarantun gaba da sakandare.

Sai dai sakamakon a Najeriya, ya nuna cewa kashi saba'in da biyar da cikin dari na wadanda suka rubuta wannan jaraba basu samu abi da ake bukata ba na shiga jami'a kai tsaye.

Shin mai wannan sakamako yake nufi ga makomar ilimin sakandare a Najeriya?. Wadanda matakai za a dauka domin gyaran hakan?.

Wannan shine za a tattauna a filin ra'ayi riga na wannan makon.

To domin shiga cikin shirin sai ku aiko mana da ra'ayinku a takaice, da kuma lambar wayoyinku ta wannan lamba : 44 77 86 20 20 09, ko ta email a hausa@bbc.co.uk, ko kuma ta dandalinmu na musayar ra'ayi da muhawara, wato bbchausa facebook, a shafinmu na Internet, a BBCHAUSA.COM.

Za ku kuma iya tuntuban mu ta wannan shafin

Tuntube mu

* Yana nufin guraben da dole a cike su.

(Kada a zarta bakake dari biyar)

BBC navigation

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.