An sabunta: 17 ga Maris, 2011 - An wallafa a 13:21 GMT

Yankin neman zaben a Najeriya

Yakin neman zabe a Najeriya

A Najeriya yakin neman zabe ya kankama. Zaben da za'a fara daga farkon wata mai zuwa na Afrailu.

'Yan siyasa sun bazama, suna karade kasa domin samun amincewa daga talakawa.

To sai dai ana irin yakin neman zabe a Najeriyar kamar yadda tafarkin demokrudiyya ya shimfida.

Wannan shine abun da zamu tattauna daku kenan masu sauraro a wannan makon.

Tuntube mu

* Yana nufin guraben da dole a cike su.

(Kada a zarta bakake dari biyar)

BBC navigation

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.