BBC navigation

Yadda ake Korafi

An sabunta: 6 ga Yuli, 2012 - An wallafa a 13:17 GMT

Wannan shiri ne na gwaji wanda aka tsara da nufin ba ku damar tsinkayen yadda ake bayar da rahoto da kuma tattaunawa a kan gasar Olympics 2012 a Landan a shafin Twitter.

Mun zabo adireshi da dama na 'yan wasa daga sassa da dama na wasannin kasa-da-kasa. Mun yi jerin sunayen 'yan wasan tsere, da hukumomin Olympics, da marubuta labarin wasanni, da 'ya jarida, wadanda ke aikewa da sakwannin Twitter a-kai-a-kai, wadanda kuma ra'ayoyinsu za su kara armashi ga rahotannin da BBC ke bayarwa a kan Gasar Olympics.

Don samun karin bayani dangane da shirin a ziyarci shafinmu na Latsa Ko Wacce Tambaya da Amsarta.

Ana tace dukkan sakwannin Twitter. Hakan na nufin za mu yi iya kokarinmu mu tace sakwannin Twitter bayan sun bayyana a shafin don tabbatar da cewa sun dace da ka'idojinmu [Link to house rules page].

Idan kuka ga wani adireshi da kuke tunanin ya saba da ka'idojinmu [Link to house rules page], ku yi amfani da shafinmu Latsa Yadda ake Korafi don jawo hankalin masu kula da sakwannin.

Za ku iya tuntubar mu ta gurbin da ke kasa:

Tuntube mu

* Yana nufin guraben da dole a cike su

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.