Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

"Sojin Najeriya na muzgunawa fararen hula"

Jama'a a sassan Najeriya da dama na zargin jami'an sojin kasar da fakewa da yunkurin samar da tsaro wurin cin zarafin fararen hula, sai dai sojojin sun sha musanta wannan zargi. Isa Sanusi yayi karin haske kan wannan batu da za mu tattauna a filinmu na Ra'ayi Riga na wannan makon.