BBC navigation

Ra'ayi Riga: Cin zarafin mata a duniya

An sabunta: 26 ga Nuwamba, 2012 - An wallafa a 13:42 GMT

Garmaho

A shirin Ra'ayi Riga na wannan makon mun duba batun cin zarafin mata ne, kamar yadda Majalisar Dinkin Duniya ta ware ranar 25 ga watan Nuwamba domin yaki da wannan dabi'a.

Sauraremp3

Ba ka da manhajar flash player da ta dace

Kunna wannan da wata manhajar ta daban

Mata a Mexico

Wasu mata da aka ci zarafinsu a Mexico

A shirin Ra'ayi Riga na wannan makon mun duba batun cin zarafin mata ne, kamar yadda Majalisar Dinkin Duniya ta ware ranar 25 ga watan Nuwamba domin yaki da wannan dabi'a.

Mata da dama ne dai ke fuskantar irin wadannan matsaloli a sassa daban-daban na duniya.

To shin yaya matsalar take a yankunanku, kuma menene ke jawo ta?

Kuma ta yaya za a magance irin wadannan matsaloli?

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.