Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Taba Kidi Taba Karatu: Taron jam'iyyar Kwaminis ta China

Wakilin sashin Faransanci na BBC Illia Djadi, ya kai ziyara China domin halattar babban taron jam'iyyar kwaminis. Kuma ya yi wa Ahmad Abba Abdullahi bayanin yadda yaga kasar ta China a wannan filin.