Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Mafi inganci mp3 (12.4 Girman bayani)

Taba Kidi Taba Karatu: Taron jam'iyyar Kwaminis ta China

7 Janairu 2013 An sabunta 12:45 GMT

Wakilin sashin Faransanci na BBC Illia Djadi, ya kai ziyara China domin halattar babban taron jam'iyyar kwaminis. Kuma ya yi wa Ahmad Abba Abdullahi bayanin yadda yaga kasar ta China a wannan filin.