Akatunan zabe a Najeriya
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Matakan gudanar da zabe cikin lumana

Hakkin mallakar hoto bbc

A Najeriya an gudanar da zaben shugaban kasa dana 'yan majalisun dokokin tarayya lami lafiya.

Wadanne matakai ne ya kamata a dauka domin zaben gwamnoni da 'yan majalisun jihohi da za a gudanar a gobe shima ya gudana lafiya cikin kwanciyar hankali?

Wannan da wasu batutuwa da suka shafi zaben za mu tattauna a filin mu na ra'ayi riga na yau.