Dr Ngozi Okonjo Iweala
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Matsalar kudi a Najeriya

A kwanakin baya ne Ministar kudin Nigeria, Ngozi Okonjo-Iweala, ta baiyana cewa kasar na cin bashi domin gudanar da ayyukan yau da kullum da suka hada da biyan albashin ma'aikata saboda mummunan halin da tattalin arzikin kasar ya fada a ciki.

To shin me ya haddasa matsalar? kuma me ya sa sai a yanzu ne matsalar ta fito fili?