Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga:Matsalar wasasar kudi da bincike a Najeriya

Hakkin mallakar hoto Reuters
Image caption Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya

Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya koka cewa saura kiris da jami'an gwamnatin da ta gabace shi sun yashe baitulmalin Najeriya!

Sai dai ya ce, dukufa wajen zakulo wadanda ake zargin sun sace kudaden gwamnatin sun boye a kasashen ketare tare da taimakon kawayen Najeriyar nan da watanni uku masu zuwa.

Shin menen ne ra'ayinku a kan wannan yunkuri?

Kuma wadanne hanyoyi za a wajen kai wa ga wadanda ake zargin?

Kadan kenan daga cikin batutuwan da muka tattauna a filin ra'ayi riga!