Yajin aikin Likitoci a Ghana
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Shin yajin aiki na yin tasiri?

Image caption Yajin aikin Likitoci a Ghana

Yajin aiki kan kasance tamkar wani matakin karshe na sa matsin lambar ma'aikata domin samun biyan hakkokinsu.Sai dai hakan kan jefa mutane cikin wani hali mawuyaci. To shin wai ma kwalliya na biyan kudin sabulu game da yajin aikin ma'aikatan.Wadanne hanyoyi ne kuma ya kamata a bi domin warware takaddamar ma'aikata da hukumomi da suka fi na tafiya yajin aiki? Wannan batun da muka tattauna a filin namu na Ra'ayi Riga.