Batun samar da abinci
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Batun Samar Da Abinci

Hakkin mallakar hoto AFP

Ana bikin ranar ce yayin da wasu rahotanni ke cewa akwai kasashe 52 masu tasowa dake fuskantar yunwa. Ya lamarin yake a yankunanku? Batun da aka tattauna kenan a filin Ra'ayi Riga ba yau.