Aikata migayun laifuka na ƙaruwa
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Ƙaruwar Aikata Laifuka

Hakkin mallakar hoto AFP

Cikin 'yan shekarun nan dai aikata miyagun laifuka na karuwa a kusan dukkan sassan Najeriya. Laifukan dake yin mummunan tasiri akan al'umma sun hada ne da sace-sace, da fashi da makami. Ta yaya za shawo kan matsalar?