Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi riga: Daidaito a tsakanin jinsuna

Ranar Talatar da ta wuce ne aka gudanar da bikin ranar mata ta duniya, ranar da MDD ta ware domin duba lamarin daidaito tsakanin matan da kuma maza, tare kuma da duba irin matsalolin da matan suke fuskanta da kuma hanyoyin da za a bi a share musu hawaye.