Yan mata yan makarantar Chibok
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi riga:Ya zaa ceto wadanda BH ta sace

Gwamnatin Najeriya ta yi alkawarin yin dukkan abin da ya dace, a kokarinta na ganin ta ceto 'yan matan na Chibok, da ma dukkanin wadanda 'yan Boko Haram din suka yi garkuwa da su.

Cikin matakan da gwamnatin ke dauka har da tattaunawa da wakilan kungiyar ta Boko Haram.

Shin me ke kawo cikas wajen ceto 'yan matan? Kuma wace hanya ya kamata a bi, domin cimma nasara?