Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga-Dokar hana ajiye mai a gidaje

Rundunar 'yan sandan Najeriya ta sanar da cewa Babban Spetan 'yan sandan kasar Solomon Arase ya bayar da umarnin kama mutanen da aka samu suna sayar da man fetur a bakin titi wato 'yan bunburutu da ma kuma masu saye daga wajen su