Shanun kiyo
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Rikicin Fulani da Manoma a Najeriya

A Najeriya, a 'yan kwanakin nan, hare-haren 'yan bindiga a kan al'ummomi, musanman manoma na neman zama ruwan dare a wasu sassan kasar, lamarin da kan janyo asarar rayuka da dukiya.Me ke kawo matsalar, ta ya kuma za a yi maganinta? Abunda muka tattauna kenan a filin na Ra'ayi Riga!