Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Farashin tumatur ya hau a Nigeria

A Nigeria yanzu haka farashin tumatur a kasuwanni ya yi tashin gwauron zabi sakamakon karancinsa wanda ake dangantawa da barnar da wata tsusa take yi masa tun daga tushensa a gonaki.