Tangardar injin ATM ya sa Muhammad rashin jin dadin hutun shekara
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Muhammad ya ce zai sake dawowa injin na ATM cikin dare

Lokacin irin wannan yanayi a kan ga jama'a na bin sahu kamar za su kada kuri'a.