Bidiyon tsohuwar hedikwatar Boko Haram
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Bidiyon tsohuwar hedikwatar Boko Haram

  • 13 Fabrairu 2017

BBC ta leka tsohuwar hedikwatar Boko Haram da ke birnin Maiduguri na jihar Bornon Najeriya inda aka yi dauki-ba-dadi tsakanin mayakan kungiyar da sojoji, lokacin da aka yi yunkurin murkushe shugaban kungiyar, Muhammad Yusuf da magoya bayansa.

Labarai masu alaka