Zazzabin Lassa a Kano
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Mutane biyu ne cutar ta kashe a Kano

Mutanen da suka mutu 'yan karamar hukumar Tudun Wada ne kuma daga su ba a kara samun wasu ba