Motar da aka kera da ganyen rama
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Za ku iya hawa motar da aka ƙera da ganyen rama?

Za ku iya tuka motar da aka yi da itacen rama da totuwar rake? Dalibai a Netherlands sun ƙirƙiro wata sabuwar mota, irinta ta farko da aka ƙera da tsirrai a faɗin duniya.