Me kuke son sani kan yadda ake warkewa daga cutar sikila?

Masu fama da sikila na shan wahala sosai saboda yanayin cutar Hakkin mallakar hoto Getty Images
Image caption Masu fama da sikila na shan wahala sosai saboda yanayin cutar

Ashe ana warkewa daga cutar amosanin jini wato sikila? Yaya ake warkewa daga cutar? Me kuke son sani kan yadda ake warkewa daga ita?

Labarai masu alaka