Ra'ayi: An fara Gasar Premier ta England ta bana
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi: An fara Gasar Premier ta England ta bana

A ranar Juma'ar nan ne Arsenal da Leicester City suka bude gasar Pirimiya ta bana a nan Ingila. Filinmu na Ra'ayi Riga na wannan makon ya mayar da hankali ne kan irin shirin da kulob kulob suka yi domin tunkarar gasar ta bana.