Kun san yadda ake wanke masallacin Manzon Allah SAW?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda ake wanke masallacin Manzon Allah SAW a Madina?

Masallacin Annabi Muhammad Sallallahu alaihi wa sallam shi ne na biyu a masallatai mafi daraja a duniya, kuma a ciki ne kabarin Manzon tsira yake.

Masarautar Saudiyya ce ke hidima da masallacin wajen kula da shi da kara inganta shi. Wannan bidiyon yana nuna yadda ake wanke masallacin ne.

Labarai masu alaka