Kun san wurin da har yanzu ake rubuta wasika?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kun san wurin da har yanzu ake rubuta wasika?

Ci gaban zamani ya sa da wuya ake aike da sako ta hanyar rubuta wasika kamar yadda ake yi kimanin shekaru 20 da suka wuce.

Sai dai ga fursunoni da ke gidan yari har yanzu suna amfani da wannan hanyar wajen sada zumunci da 'yan uwansu da ke waje.

Labarai masu alaka