Me kuke son sani kan sankarar mama?

Sankarar mama na kama mata da maza Hakkin mallakar hoto Getty Images
Image caption Sankarar mama na kama mata da maza

Sankarar mama na cikin sankarar da ta fi yaduwa a tsakanin al'uma, inda take zama sanadin mutuwar dubban mutane a duk shekara.

Mun daina karbar tabayoyi a wannan shafin. Mun gode.

Labarai masu alaka