Me ya sa maza ke danne mata wajen samun mukamai?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Me ya sa maza ke nuna son kai wajen samun mukamai?

Maza na ci gaba da fin mata yawa a samun manyan mukamai a duniya.

Bincike ya gano cewa ko a shugabancin kamfanoni ma mata ba su da yawa.

To ko mata na kai wa gaci a cimma muhimman mukamai kuwa, ko kuwa dai suna cin karo ne da matsaloli a kokarin kai wa ga hakan?