Me ya sa mata ke kunyar tattauna batun jinin al'ada
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

ADIKON ZAMANI: Me ya sa mata ke kunyar tattauna batun jinin al'ada?

Wasu matan dole su dinga boye kansu don gudun muzantawa. A wasu lokutan kamar idan ana azumin farilla, wasu matan su kan dauki azumin don dole don kawai kada su kunyata.