Mafi yawan marasa ilimi a duniya mata ne
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Me ya sa mata suka fi 'jahilci' a duniya?

Wani bincike ya nuna cewa kashi biyu cikin uku na matan duniya ba su da ilimi.

To ko me ke hana mata da 'yan mata koyon karatu da rubutu?