Kun san kasashen da suka samu shiga gasar Rasha 2018?

Rasha ce za ta karbi bakuncin gasar
Image caption Rasha ce za ta karbi bakuncin gasar

Kawo yanzu kasashe 14 ne suka samu damar shiga gasar cin kofin duniya da Rasha za ta karbi bakunci shekara mai zuwa.

Kasashen da suka samu wannan gurbi dai su ne:

1. Kasar Rasha ce ta farko kuma ita ce mai masaukin baki

2. Brazil

3. Iran

4. Japan

5. Koriya Ta Kudu

6. Saudiyya

7. Mexico

8. Belgium

9. Jamus

10. Ingila

11. Poland

12. Costa Rica

13. Najeriya

14. Masar

Labarai masu alaka