Yadda rashin birki ya janyo asarar rayuka
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda rashin birki ya janyo asarar rayuka a Abuja

Wata babar motar daukar yashi da ba ta da birki ta janyo mummunan hadarin mota da ya ya yi sanadiyyar mutuwar mutum biyar a Abuja, babban birnin Najeriya.

Labarai masu alaka