Masassaki mai siddabaru da takarda
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Masassaki mai siddabaru da takarda

Wani kwararren mai sassaka ya samo dabarar amfani da takarda wajen sassaka mutum-mutumi ta wata hanya mai kayatarwa.