Saurari tsinuwar da El-Rufa'i ya yiwa sanatocin Kaduna
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Saurari muryar El-Rufa'i yana tsine wa sanatocin Kaduna

A wasu kalamai da wasu ke wa kallon na ingiza jama'a ne su dauki doka a hannunsu, gwamnan jihar Kaduna a arewacin Najeriya, ya nemi jama'a da su farwa sanatocin da suka fito daga jihar.