Kalli yadda aka lalata bindigogi a jihar Zamfara

Hakkin mallakar hoto BBC HAUSA
Image caption Gwamna jihar Zamfara Abdulaziz Abubakar Yari da wasu manyan baki
Hakkin mallakar hoto BBC hausa
Image caption Gwamna Yari a gaban na'urar da ke lalata bindiga
Hakkin mallakar hoto BBC hausa
Image caption An lalata bindigogi karkashin wani shirin yin afuwa da gwamnati jihar ta bullo da shi a bara
Hakkin mallakar hoto BBC hausa
Image caption Wani jami'in soja a filin da za'a lalata bindigogin
Hakkin mallakar hoto BBC HAUSA
Image caption Bindigogi fiye da dubu biyar aka karbo daga hannun 'yan fashin shannu da kuma 'yan banga
Hakkin mallakar hoto BB HAUSA
Image caption Wani jami'in kungiyar Tarayyar Turai a taron lalata bindigogi fiye da dubu biyar
Hakkin mallakar hoto HAUSA
Image caption Wadansu bindigogi lokacin da ake shirin lalata su

Labarai masu alaka