Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ana taron kan addinai a Amurka

Jami'ar Drew da ke Amurka ta shirya wani taron matasa mabiya addinai daban-daban domin karawa juna sani a wani mataki na samar da fahimta tsakanin mabiya addinan.

Masu halartar wannan taron karawa juna sani sun fito ne daga kasashen Nigeria, da Indonesia, da Isra'ila, Masar da kuma Pakistan.

Muhammad Abba Isa daga jihar Yobe na daga cikin matasa musulmi dake halartar taron.

Ga karin bayanin da ya yi wa Isa Sanusi ta wayar tarho:

Labarai masu alaka